6 lines
365 B
Plaintext
6 lines
365 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Allahna zai same ni da alƙawarin amincinsa",
|
|
"body": "Wannan jimlar tana nuna cewa Allah zai zo wurinsa domin ya cece shi. Cikakken sunan\n\"aminci\" za a iya fassara shi da sifa. AT: \"Allahna, wanda ya cika alkawarinsa, zai\nzo ya cece ni\" ko \"Allahna zai zo ya cece ni saboda yana da aminci ga alkawarinsa\" (Duba: figs_abstractnouns)"
|
|
}
|
|
] |