rachelua_ha_psa_tn_l3/57/09.txt

14 lines
828 B
Plaintext

[
{
"title": "Gama ƙaunarka tana da girma ƙwarai",
"body": "Ana maganar girman ƙaunar Allah mara yankewa kamar ana iya auna ta daga nesa. AT: \"ƙaunarka mara mutuƙar girma kamar tazara daga duniya zuwa sama\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "amincika kuma ya kai gizagizai",
"body": "Kalmomin \"babba naka ne\" da \"isa\" ana fahimtarsu daga jumlar da ta gabata. AT:\n\"amincinka mai girma ne, ya kai gizagizai\" ko \"amincinku ya kai nisan duniya da gajimare\"\n(Duba: figs_ellipsis da figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ka ɗaukaka ya Allah, sama da sammai",
"body": "Mai zabura yana roƙon Allah ya nuna cewa ya ɗaukaka. Daukaka shi sama yana nuna\ngirma. AT: \"Allah, ka nuna cewa an ɗaukaka ka sama da sammai\" ko \"Allah, ya\nnuna cewa kai mai girma ne a cikin sammai\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]