rachelua_ha_psa_tn_l3/57/07.txt

10 lines
845 B
Plaintext

[
{
"title": "Zuciyata ta kafu, Allah, zuciyata a kafe take",
"body": "Kasancewa mai karfin gwiwa ana magana ne azaman zuciyar mutum tabbatacciya maimakon\ngirgiza ko sauƙin motsawa. An maimaita kalmar don nuna cewa yana da cikakken tabbaci ga\nAllah kuma ba zai canza ba. AT: \"Ina da cikakken yakini da ku, Ya Allah\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Tashi, ke zuciyata mai daraja",
"body": "Ana iya bayyana a sarari cewa dalilin farkawa shi ne don raira yabo ga Allah. Tashi na iya zama\nkwatanci don farawa ko shirya yin wani abu. Zuciya tana wakiltar mai zabura ko motsin zuciyar\nsa. AT: \"Ku farka, zuciyata mai daraja, don raira waƙar yabo ga Allah\" ko \"Zan\nshirya zuciyata mai daraja don raira waƙar yabo ga Allah\" ko \"Ina girmamawa in farka in raira\nyabo ga Allah\" (Duba: figs_explicit da figs_metaphor)"
}
]