rachelua_ha_psa_tn_l3/57/06.txt

6 lines
368 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma su da kansu ne suka faɗa a cikin tsakiyarsa",
"body": "Ana magana game da cutarwar da makiyansa suka yi lokacin da suke ƙoƙarin kama shi kamar\nsun faɗa cikin tarkon da suka yi masa. AT: \"Su da kansu sun faɗa cikin ramin da\nsuka haƙa mini\" ko \"Amma su kansu sun ji ciwo saboda abin da suka shirya yi mini\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]