rachelua_ha_psa_tn_l3/40/05.txt

10 lines
493 B
Plaintext

[
{
"title": "babu wanda zai iya ƙirga abubuwan da kake tunani game da mu",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"babu wanda zai iya kirga duk\nabubuwan da kuke tunani akan mu\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ba ka buƙatar hadaya ko baiko",
"body": "Wannan karin gishiri ne don bayyana cewa wasu abubuwan sun fi muhimmanci ga Allah.\nAT: \"Hadaya da sauran abubuwan sadaukarwa ba su ne abubuwan da ke faranta\nmuku rai ba\" (Duba: figs_hyperbole)"
}
]