rachelua_ha_psa_tn_l3/38/21.txt

10 lines
362 B
Plaintext

[
{
"title": "kada ka tsaya nesa dani",
"body": "Tunda har yanzu Yahweh bai amsa roƙon marubucin ba, ya yi magana game da Yahweh kamar Yahweh yana tsaye nesa da marubucin. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ka zo da sauri ka taimakeni",
"body": "Ana maganar Allah kamar yana gudu zuwa wurin marubuci don ya taimake shi. (Duba: figs_metaphor)"
}
]