rachelua_ha_psa_tn_l3/38/09.txt

10 lines
462 B
Plaintext

[
{
"title": "da buƙatar zuciyata",
"body": "Anan \"zuciyata\" tana nufin marubuci. Zai iya zama taimako a bayyana cewa marubucin yana son ƙoshin lafiya. AT: \"Babban burina\" ko kuma \"Ina so ku warkar da ni\" (Duba: figs_synecdoche da figs_explicit)"
},
{
"title": "gunagunina basa ɓoyu ba daga gare ka",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Kuna iya ganin duk nishin da nake\nyi na baƙin ciki\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]