rachelua_ha_psa_tn_l3/36/03.txt

10 lines
354 B
Plaintext

[
{
"title": "sai ya tafi kan muguwar hanya",
"body": "Ana ambaton ayyukan zunubin mutum kamar yana tafiya a kan hanyar da ke mugunta. AT: \"yana fara aikata mugunta\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ba ya ƙin mugunta",
"body": "Anan \"mugunta\" za'a iya bayyana ta wani nau'i. AT: \"baya ƙin mugunta\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]