rachelua_ha_psa_tn_l3/32/01.txt

14 lines
780 B
Plaintext

[
{
"title": "an gafarta masa kurakuransa, wanda aka rufe zunubinsa",
"body": "Waɗannan jimlolin suna da ma'anoni iri ɗaya. Ana iya bayyana su a cikin tsari mai aiki. AT: \"wanda Allah ya gafarta masa laifinsa kuma ya rufe zunubinsa\" (Duba: figs_parallelism da figs_activepassive)"
},
{
"title": "wanda aka rufe zunubinsa",
"body": "Anan ana maganar zunubin da aka gafarta kamar wanda aka lulluɓe shi don kada a gani.\nAT: \"wanda aka yi watsi da zunubinsa\" ko \"wanda aka manta zunubinsa da\ngangan\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "wanda Yahweh ba ya lisafta laifi bisansa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"wanda Yahweh yake ganin ba shi da\nlaifi\" ko \"wanda ba shi da laifi a bisa ga Yahweh\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]