rachelua_ha_psa_tn_l3/22/22.txt

14 lines
555 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan furta sunanka",
"body": "\"Zan sanar da kai sunan ka.\" Anan “suna” yana nufin halayen Allah ko kuma suna. AT: \"Zan yi magana game da halayenku\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "a tsakiyar taruwar jama'a zan yabe ka",
"body": "\"lokacin da ni da 'yan uwana Isra'ilawa muka taru\" ko \"lokacin da' yan'uwana masu bautar\nYahweh suka kewaye ni\""
},
{
"title": "Dukkan ku zuriyar Yakubu ... dukkan ku zuriyar Isra'ila",
"body": "Duk waɗannan suna nufin rukuni ɗaya ne na mutane. (Duba: figs_parallelism)"
}
]