rachelua_ha_psa_tn_l3/22/14.txt

14 lines
773 B
Plaintext

[
{
"title": "An kwararo ni kamar ruwa",
"body": "Marubucin yayi magana game da jin kasalar gaba ɗaya da rauni kamar ana zubo ruwa daga\ntulun. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "Ƙarfina ya bushe kaf kamar fasasshiyar tukunya",
"body": "Marubucin yayi magana game da jin rauni kamar dai ƙarfinsa kamar busassun tukwane ne wanda zai iya karyewa cikin sauƙi. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "Ka kwantar da ni a cikin ƙurar mutuwa",
"body": "Mai yiwuwa ga \"ƙurar mutuwa\" su ne 1) yana nufin mutum ya juya zuwa ƙura\nbayan sun mutu. AT: \"Kuna gab da barin ni in mutu kuma in zama turbaya\" ko\nkuma 2) hanya ce ta magana game da kabari, wanda ke nufin Allah ne ke sa marubucin ya\nmutu. AT: \"Kun sanya ni a kabarina\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]