rachelua_ha_psa_tn_l3/16/04.txt

10 lines
443 B
Plaintext

[
{
"title": "Wahalolinsu zasu ƙaru",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.AT: \"Matsalar waɗanda ke neman wasu\nalloli za su ƙaru\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "in furta sunayensu da leɓuna na ba",
"body": "Laga sunayensu kwatanci ne na yabon su, kuma “leɓɓa” alama ce ta abin da mutum ya faɗa. AT: \"ko ku yaba musu da maganata\" ko \"kuma ba zan yabi gumakansu ba\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]