rachelua_ha_psa_tn_l3/140/06.txt

18 lines
656 B
Plaintext

[
{
"title": "kasa kunne ga koke-kokena",
"body": "Wannan shine kira domin taimako. AT: \"kasa kunne gare ni kamar yadda ina kira gare ka yanzu domin taimako\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "kana kare kaina a lokacin yaƙi",
"body": "Kan mutum yana cikin babba haɗari a lokacin yaƙi. AT: \"ka kare ni sa'ad da na tafi yaƙi\" (Dubi figs_synecdoche da figs_metaphor)"
},
{
"title": "yaƙi",
"body": "A nan \"yaƙi\" mai yiwuwa na tsaye domin wqni iri game da matsala mai tsanani (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kada ka biya buƙatun mugaye",
"body": "\"don Allah kada ka bari mugaye su samu abin da suna buƙata\""
}
]