rachelua_ha_psa_tn_l3/140/01.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyni:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": " Domin shugaban mawaƙa",
"body": "Wannan shine domin darekta na waka don amfani cikin sujada.\""
},
{
"title": "Zabura ta Dauda",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) Dauda ne ya rubuta zaburan ko 2) zaburan game da Dauda ne ko 3) zaburan yana cikin salon na zabura Dauda. "
},
{
"title": "sukan sa yaƙi",
"body": "A nan \"yaƙi\" mai yiwuwa na nufin da rikici na wani iri, har da faɗa."
},
{
"title": "Harsunansu suna sara kamar maciji",
"body": "Mutane wanda ke sa rikici ta wurin abin da suka ce suna magana sai ka ce suna da harsunan maciji. Hakika, macizai ba su yi lalacewar tare da harsunansu, amma tare da cizonsu kuma musamman tare da guba. Ba ko mutum da zai iya sa harshensa kaifi. Maimako, anan ra'ayin game da kaifin harshen na tsaye domin yin magana cikin hanyar da ta jawo matsala. Kuma ra'ayin na macizai da harsunan masu kaifi ke tsaye domin al'amari cewa da yawan su na da guba. (Dubi: figs_metaphor)"
}
]