rachelua_ha_psa_tn_l3/136/24.txt

10 lines
470 B
Plaintext

[
{
"title": "ya bamu nasara bisa maƙiyanmu",
"body": "Haddasa mutane su zama da nasara da kuma cin galaban akan maƙiyansu an yi magana akan kamar ba su nasara, sai ka ce nasara wani abu ne wanda za'a iya ba da. AT: \"ya yi mana nasara a kan maƙiyanmu\" ko \"ya ba mu iya cin galaban maƙiyanmu\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Allah na sama",
"body": "\"Allah wanda yana zaune cikin sama\" ko \"Allah wanda halittun na sama ke yi wa sujada\""
}
]