rachelua_ha_psa_tn_l3/119/65.txt

14 lines
527 B
Plaintext

[
{
"title": "TETH",
"body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na tara. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 65-72 ta fara da wannan harafi."
},
{
"title": "ga bawanka",
"body": "Marubucin na nufin da kansa kamar \"bawanka.\" AT: \"ga ni, bawanka\" ko \"zuwa ga ni\" (Dubi: figs_123person) "
},
{
"title": "ta wurin maganarka",
"body": "Wannan salon zance ne. \"maganarka\" na nufin da alƙawaren Yahweh wanda ya yi wa marubuci. AT: \"kamar yadda ka alƙawarta\" (Dubi: figs_idiom)"
}
]