rachelua_ha_psa_tn_l3/119/55.txt

18 lines
539 B
Plaintext

[
{
"title": "Na yi tunanin sunanka",
"body": "A nan kalmar \"suna\" na gabatad da Yahweh kansa. AT: \"Na yi tunani game da kai, Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "na kuma riƙe dokarka",
"body": "Wannan salon zance ne wanda na nufi da biyayya da doka. AT: \"Na yi biyayya da dokanka\" (Dubi: figs_idiom) "
},
{
"title": "na ke yi",
"body": "\"hali na\""
},
{
"title": "na kula da umarnanka",
"body": "Wannan salon zance wanda na nufi da bin ko yin biyayya da waɗancan umarnan\" (Dubi: figs_idiom)"
}
]