rachelua_ha_psa_tn_l3/119/169.txt

14 lines
643 B
Plaintext

[
{
"title": "TAV",
"body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na ashirin da biyu. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 169-176 ta fara da wannan harafi."
},
{
"title": "ka bani fahimtar maganarka",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da ƙwazo don fahimta sai ka ce tana nan ne abu mai kauri. AT: \"Ka taimake ni in fahimta maganarka\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Bari roƙona ya zo gaba gare ka",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da kalmomin da ya ce cikin addu'a sai ka ce sune mutane wanda sun so magana da sarki. AT: \"Bari ka ji addu'ar na\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]