rachelua_ha_psa_tn_l3/119/155.txt

14 lines
607 B
Plaintext

[
{
"title": "Ceto yana nesa da mugaye",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da ceto sai ka ce ita abun jiki ne. Suna mai zuzzurfar ma'ana \"ceto\" za'a iya fassara ta ta amfani da fi'ili \"ceta.\" AT: \"Lalle ba zaka cece mugaye ba\" (Dubi: figs_metaphor da figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Ayyukanka na jinƙai masu girma ne",
"body": "A nan \"girma\" na nufi \"da yawa.\" \"Ka nuna jinkai ga mutane sau da yawa\" ko \"Ka yi abubuwa na jinkai masu yawa\" "
},
{
"title": " kamar yadda ka saba yi",
"body": "Wani mai yiwuwa ma'ana shine \"saboda ka yi abin da ke daidai.\""
}
]