rachelua_ha_psa_tn_l3/119/117.txt

10 lines
341 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka tallafe ni",
"body": "\"Ka taimake ni\" ko \"Ka ƙarfafa ni\""
},
{
"title": "waɗancan mutanen masu yaudara ne kuma ba abin dogara ba ne",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"waɗancan mutane suna da karya kuma babu wanda zai dogara da su\" ko 2) \"waɗancan mutane suna yin shiri yaudara amma zasu gaza\""
}
]