rachelua_ha_psa_tn_l3/119/103.txt

14 lines
703 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya ya zaƙin maganarka ga ɗanɗanona, I, tafi zuma zaƙi a bakina!",
"body": "Marubusci yana jin daɗi cikin abin da Allah ya ce an yi magana game da sai ka ce kalmomin Allah abinci ne wanda an ɗanɗanar zaki zuwa ga marubuci. AT: \"Kalmominka suna da kyau kuma mai farantawa!\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "na ƙaru da basira",
"body": "Wannan suna mai zuzzurfar ma'ana \"basira\" za'a a iya bayyana ta kamar da fi'ili. AT: \"Na koya in gane abin da ke daidai\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "saboda haka ina ƙin kowacce hanyar ƙarya",
"body": "Mugu hali an yi magana game da ita sai ka ce sune hanyar ko hanya ƙarya. (Dubi: figs_metaphor)"
}
]