14 lines
859 B
Plaintext
14 lines
859 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Bari masu ƙaunar ki su sami salama ... salama cikin ƙarfafan wurin tsaronki",
|
|
"body": "Wannan sashi na bayyana wadatacce addu'a wanda marubucin yana son masu sauraronsa su yi addu'a. Ya na rokon su su yi magana kai tsaye zuwa ga birnin Yerusalem, sai ka ce birnin mutum ne wanda zai ji su. (Dubi: figs_apostrophe da figs_personification)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Bari salama ta kasance cikin ... kuma su sami salama cikin",
|
|
"body": "Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana daya kuma sune an yi amfani tare don karfafa juna\" (Dubi: figs_parallelism)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "cikin katangogin dake kãre ki ... cikin ƙarfafan wurin tsaronki",
|
|
"body": "Anan Yerusalem an mai da ita da sansani ƙatangogi da ke kãre ta. Kalman \"ƙatangogi\" da \"sansani\" na nufin abu daya. AT: \"cikin Yerusalem\" (Dubi: figs_synecdoche da figs_parallelism)"
|
|
}
|
|
] |