rachelua_ha_psa_tn_l3/96/03.txt

14 lines
620 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku furta ɗaukakarsa a cikin al'ummai",
"body": "\"Ku gaya wa dukkan mutane cikin kowane al'umma game da girma darajansa\""
},
{
"title": "Yahweh yana da girma ya kuma isa yabo sosai",
"body": "Wannan za'a iya fassara ta cikin fom na aiki. AT: \"Yahweh yana da girma. Yi yabonsa matuƙa\" ko \"Yahweh yana da girma, kuma ya kamata mutane su yi matuƙan yabonsa\" (Dubi: figs_activepassive) "
},
{
"title": " A ji tsoron sa fiye da dukkan sauran alloli",
"body": "Za'a iya fassara wannan cikin fom na aiki. AT: \"Ji tsoron sa fiye da dukkan saura aloli\" (Dubi: figs_activepassive) "
}
]