rachelua_ha_psa_tn_l3/91/14.txt

14 lines
760 B
Plaintext

[
{
"title": "Saboda ya sadaukar da kansa gare ni ... Zan kasance tare da shi a cikin masifa",
"body": "\"Saboda ya na kauna ta\" ... Wannan a na iya mai da a bayyane. AT: \"Zan kasance da shi sa'ad da ya na cikin masifa\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Zan ƙosar da shi da tsawon rai",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da rai sai ka ce wani abu ne da wani zai iya ci. AT: \"Zan bar shi ya rayu da tsawon kuma da rai mai farin ciki\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kuma nuna masa cetona",
"body": "\"kuma zan nuna masa cetona.\" Marubucin zabura ya yi magana game da aikin da Allah ke yi don ceto mutane sai ka ce abu ce ta jiki. AT: \"Zan cece shi domin ya san ni ne wanda na cece shi\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]