rachelua_ha_psa_tn_l3/134/01.txt

22 lines
861 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Waƙar takawa sama",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1."
},
{
"title": "dukkanku bayin Yahweh",
"body": "\"Dukkanku wanda suke yi wa Yahweh hidima\""
},
{
"title": "Ku ɗaga hannunwanku",
"body": "Wannan shine yadda mutane ke yin addu'a ko yabon Allah. (Dubi: translate_symaction)"
},
{
"title": " wuri mai tsarki",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"zuwa haikalin\" ko 2) \"wurin mai tsarki cikin haikalin.\""
}
]