rachelua_ha_psa_tn_l3/132/01.txt

22 lines
731 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Waƙar takawa sama",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1."
},
{
"title": "albarkacin Dauda",
"body": "\"saboda abin da ya faru da Dauda\""
},
{
"title": "ka tuna",
"body": "\"tuna da\" ko \"yi tunsni akan\""
},
{
"title": "Mai Iko Dukka na Yakubu",
"body": "Wannan na nufin da Allah."
}
]