rachelua_ha_psa_tn_l3/112/08.txt

18 lines
701 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Mutum da ya rera wannan waka ya cigaba sa bayyana mutum wanda yana girmama Yahweh."
},
{
"title": "Zuciyar sa lif",
"body": "\"Zuciyarsa an yi goyon baya.\" Anan kalman \"zuciya\" na nufin da mutum. Zai yiwu ma;anan su ne 1) \"Ya na nan da salama\" ko 2) Ya na da tabbaci\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": " adalcinsa ya dawwama har abada",
"body": "\"ayyukansa na adalci zai dawama har abada.\" Dubi yadda ka fassara wannan cikin 112:3."
},
{
"title": " za a ɗaukaka shi da girmamawa",
"body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Yahweh zai ɗaukaka shi ta wuri ba shi girma\" (Dubi: figs_activepassive) "
}
]