rachelua_ha_psa_tn_l3/112/06.txt

14 lines
594 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Mutum da ya rera wannan waka ya cigaba sa bayyana mutum wanda yana girmama Yahweh."
},
{
"title": "Domin ba zai taɓa gusawa ba",
"body": "ba zai zama da damuwa ba ko yanayi ta sha karfi domin dogaransa a cikin Yahweh? Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Domin ba abun da zai taɓa gusad da shi\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": "mai adalci za a tuna da shi har abada",
"body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"mutane zasu tuna da mutun mai adalci har abada (Dubi: figs_activepassive)"
}
]