rachelua_ha_psa_tn_l3/111/01.txt

22 lines
960 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "da dukkan zuciyata",
"body": "Anan kalman \"zuciya\" na wakiltar dukan kasancewa na cikin mutum da motsin zuciyarsa. AT: \"da dukan abin da na ke\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": " a cikin taron masu adalci, a cikin tattaruwarsu",
"body": "Waɗannan jimla biyu na nufi cewa abu daya kuma za'a iya hada su in wajibi ce. AT: \"a cikin taron mutane masu adalci\" (Dubi: figs_doublet)"
},
{
"title": "ana jira da ɗoki ga dukkan waɗanda ke marmarin su",
"body": "Kalma nan \"su\" na nufin da ayyukan Yahweh.\" Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"dukan waɗanda ke marmarin ayyukan Yahweh na jiran su da ɗoki\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ana jira da ɗoki",
"body": "Zai yiwu ma'ana sune 1) \"biɗa daga bisani\" ko 2) \"naxarin.\""
}
]