18 lines
1.2 KiB
Plaintext
18 lines
1.2 KiB
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "kafi kowa ɗaukaka ",
|
|
"body": "Marubucin zabura yana magana sai ka ce waɗanda suna da isasshen karfi su yi mulki sune mafi girma ta jiki fiye da waɗansu. AT: \"yi mulki bisan dukkan mutane mazaunanta\" (Dubi: figs_metaphor da figs_metonymy) "
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "An shuka haske domin ... murna domin",
|
|
"body": "Waɗannan kalmomin biyu na da ma'ana mai kama kuma an yi amfani da su tare domin girmamawa. AT: \"Yahweh ya shuka haske domin waɗanda ke yi abin da ke daidai, kuma ya shuka murna domin masu zukata masu aminci\" (Dubi: figs_parallelism da figs_activepassive da figs_ellipsis) "
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "An shuka haske domin adalai",
|
|
"body": "Kalma nan \"shuka\" musili ne domin mataki da sakamako nan gaba. \"haske\" musili ne domin abubuwa masu kyau. AT: \"Yahweh yana shirye domin abubuwa masu kyau ya faru da sãlihai a nan gaba\" (Dubi: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "murna kuma domin masu zukata masu aminci",
|
|
"body": "\"murna kuma an shuka ta domin masu zukata masu gaskiya.\" Kalma nan \"shuka\" musili domin mataki da sakamako nan gaba. AT: \"Yahweh yana shirye domin mutane masu zukata masu gaskiya su yi farinciki a nan gaba\" (Dubi: figs_metaphor da figs_abstractnouns) "
|
|
}
|
|
] |