rachelua_ha_psa_tn_l3/100/04.txt

18 lines
660 B
Plaintext

[
{
"title": "da godiya",
"body": "\"yayin da yana godiyansa\" ko \"yayin da yana ba da godiya gare shi\""
},
{
"title": "albarkaci sunansa",
"body": "Kalman \"suna\" metonym ne domin Yahweh da kansa. AT: \"albarkaci Yahweh\" ko \"yi abin da yana sa Yahweh farinciki.\" Dubi yadda \"bari sunansa mai daraja ya zama da albarka\" an fassara ta cikin 72:18. (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "gaskiyarsa kuma har dukkan tsararraki ne",
"body": "\"gaskiyarsa yana dawwama har dukkan tsararraki \" (Dubi: figs_ellipsis)"
},
{
"title": " dukkan tsararraki",
"body": "\"ƙarni bayan ƙarni.\" Dubi yadda an fassara wannan cikin 89:3. "
}
]