rachelua_ha_psa_tn_l3/109/30.txt

10 lines
347 B
Plaintext

[
{
"title": "Da bakina na bada",
"body": "Wannan na nufi cewa zai yi magana. AT: \"Zan yi magana kuma zan bayar\" (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": "zai tsaya a hannun daman wanda keda buƙata",
"body": "Wannan na nufi cewa zaya taimake kuma tsare mutum mai buƙata. AT: \"zai tsare mutum wanda ke da buƙata\" (Dubi: figs_idiom)"
}
]