rachelua_ha_psa_tn_l3/109/17.txt

18 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Ya lulluɓe kansa da la'ana kamar tufafi",
"body": "Dauda ya yi magana game da hali mugu mutum sai ka ce ita tufafi ne. AT: \"Ya la'anta sauran mutane kamar yadda sau da yawa kamar yadda ya sa tufafi\" ko \"Ya la'anta mutane dukan lokaci\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": " la'anarsa ta shiga cikin sa kamar ruwa, kamar mai cikin ƙasusuwansa",
"body": "Zai yiwu ma'ana sune 1) Ya yi magana la'ana haka sau da yawa cewa sun zama sashin ainihinsa. \"la'anar da ya yi magana su ne sashi wanda yana\" ko 2) la'anar da ya yi magana ya faru da shi. \"dukan kasancewansa shine la'ana daga la'ana da ya yi magana\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kamar ruwa",
"body": "Wannan na nufin da yadda mutum ke shan ruwa. aT: \"kamar ruwan da mutum ke sha\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "kamar mai cikin ƙasusuwansa",
"body": "Wannan na nufin da yadda mai jike cikin ƙasusuwa sa'ad da aka goga ta akan fata. AT: \"kamar mai zaitun jike cikin ƙasusuwan mutum sa'ad da aka goga ta akan fatansa\" (Dubi: figs_explicit) "
}
]