rachelua_ha_psa_tn_l3/35/24.txt

10 lines
356 B
Plaintext

[
{
"title": "kada ka bar su suyi murna a kaina",
"body": "\"kar ka bari su yi murna saboda ina wahala\""
},
{
"title": "Bari waɗanda ke cakuna ta a rufe su da kunya da ƙasƙanci",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Bari ku sa sutura da kunya ku\nwulakanta waɗanda ke fifita kansu a kaina\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]