rachelua_ha_psa_tn_l3/35/13.txt

10 lines
292 B
Plaintext

[
{
"title": "na sanya tsummokara",
"body": "\"Na nuna cewa ina bakin ciki\""
},
{
"title": "Na yi tafiya cikin ƙunci domin ɗan'uwana",
"body": "Marubucin ya yi baƙin ciki kamar mahaifiyarsa ta mutu. AT: \"Na yi baƙin ciki\nkamar mahaifiyata ta mutu\" (Duba: figs_simile)"
}
]