rachelua_ha_psa_tn_l3/35/11.txt

6 lines
272 B
Plaintext

[
{
"title": "Sun sãka mani nagarta da mugunta",
"body": "Wannan magana ne wanda ke nufin sun mayar da mugunta a madadin kyawawan abubuwan\nda suka samu. AT: \"Saboda kyawawan abubuwan da na yi musu, suna aikata\nmin abubuwa marasa kyau\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]