rachelua_ha_psa_tn_l3/20/09.txt

6 lines
194 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh, ka ceci sarki",
"body": "Zai yiwu fassarorin su ne 1) mutane suna roƙon Allah ya kare sarki ko 2) sarki ya ci gaba da magana game da kansa a cikin mutum na uku."
}
]