rachelua_ha_psa_tn_l3/20/01.txt

14 lines
656 B
Plaintext

[
{
"title": "a ranar wahala",
"body": "\"a lokutan wahala\" ko \"lokacin da kuke cikin matsala\""
},
{
"title": "sunan Allah na Yakubu",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) a nan \"suna\" a nufin ta ƙarfin Allah. AT:\n\"mayarfin Allah na Yakubu ya kiyaye ku\" ko \"Allah na Yakubu ya kiyaye ku da ikonsa\" ko 2)\na nan \"suna\" a nufin ta Allah kansa. AT: \"Allah na Yakubu ya kiyaye ku\"\n(Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ya kawo maka tallafi ",
"body": "Ana magana akan taimakon Allah daga tsarkakakken wuri kamar Allah yana aiko da taimako. AT: \"bari Yahweh ya taimake ku daga tsattsarkan wurinsa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]