rachelua_ha_psa_tn_l3/119/79.txt

18 lines
937 B
Plaintext

[
{
"title": "juyo gare ni",
"body": "Mutane na dawo da abokantaka ga marubuci an yi magana game da sai ka ce sun juyo zuwa gare shi. AT: \"zo gare ni\" ko \"yi taraya da ni\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": " su da suka san alƙawaran dokokinka",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) Wannan ƙari ya bayyana waɗanda suka darjanta Allah ko 2) Wannan na nuna manufan waɗanda suna darjanta Allah su juyo ga marubuci. Kalmar \"domin\" za'a iya hada ta don nuna wannan. AT: \"domin mai yiwuwa su koyi abin da ka ba da umurni\" (UDB) (Dubi: writing_connectingwords)"
},
{
"title": "Bari zuciyata ta zama da rashin laifi",
"body": "A nan \"zuciya\" na gabatad da tunanin mutum da kuma muradi. AT: \"Bari in zama da rashin laifi\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "domin kada in sha kunya",
"body": "Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai kuzari. AT: \"domin kada in ji kunya\" (Dubi: figs_activepassive)"
}
]