rachelua_ha_psa_tn_l3/114/01.txt

18 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a gama gari waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Da Isra'ila suka bar Masar, gidan Yakubu daga waɗannan bãƙin mutane",
"body": "Waɗannan layin biyu layi daya ne, da \"Isra'ila\" da \"gidan Yakubu\" na ma'ana abu daya ne kuma \"Masar\" da \"waɗannan bãƙin mutane\" na nufin da mutane daya. (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": "gidan Yakubu daga waɗannan bãƙin mutane",
"body": "Kalma nan \"gida\" anan na wakiltar iyali ko zuriya. Fi'ilin watakila kawota ne ma wannan jimla. AT: \"zuriyar Yakubu sun tashi daga waɗannan bãƙin mutane\" (Dubi: figs_metonymy da figs_ellipsis)"
},
{
"title": "Yahuda ya zama wurinsa mai tsarki, Isar'ila masarautarsa",
"body": "Zai yiwu ma'ana domin \"Yahuda\" da \"Isra'ila\" su ne 1) suna nufi da ƙasar. AT: \"Ƙasar Yahuda ta zama wuri mai tsarki na Yahweh, ƙasar Isra'ila ta zama masarautarsa\" ko 2) su ne (metonym) wato kalma da ake amfani a madadin wata kalma kamar anan domin mutanen Yahuda da Isra'ila. AT: \"Mutane Yahuda sun zama waɗanda suke tsakanin wanda Yahweh ya zauna, mutanen Isra'ila su zama waɗanda a kan wanda ya yi mulki\" (Dubi: figs_metonymy da figs_ellipsis)"
}
]