rachelua_ha_psa_tn_l3/103/14.txt

18 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "ya sani cewa mu ƙura ne",
"body": "Sa'ad da Yahweh ya yi halitan Adamu mutum na farko ya yi halita shi ne daga ƙura. AT: \"yana tuna cewa yayi halitan mu daga ƙura\" (Dubi: figs_explicit) "
},
{
"title": "Ga mutum, kwanakinsa kamar ciyawa ce ",
"body": "Cikin wannan tamka, tsawon rayuwan mutum na kasancewa an kwatanta ta da gajerewan tsawon lokacin da ciyawa ke girma kafin ta mutu.AT: \"Tsawon rayuwan mutum gajerewa ne kamar na ciyawa\" (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "yakan yi yabanya kamar furen saura",
"body": "Cikin wannan tamka, yadda mutum yana yi girma bisan lokaci an kwatanta da yadda fure ke yin girma. (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "Iska ta kan hura ta kansa, sai kuma ya ɓace ... yadda yayi girma",
"body": "Wadannan jimla na ci gaba da magana game da furen da kuma ciyawa. Sun kwatanta yadda furen da kuma ciyawa su kan mutu da yadda mutu ya kan mutu. AT: \"Iska ta kan hura ta kan furen da ciyawa kuma su ɓace, kuma ba wanda zai san yadda tayi girma--haka nan mutum yake\" (Dubi: figs_simile)"
}
]