rachelua_ha_psa_tn_l3/12/02.txt

14 lines
846 B
Plaintext

[
{
"title": "ka datsa dukkan leɓunan yaudara",
"body": "Anan \"lebe mai daɗin kai\" a alama ce ta mutanen da suke fadan wasu. Mai yiwuwa ma'anoni su\nne 1) \"yankewa\" a ishara ce ga kisa. AT: \"kashe duk wanda ya fadanta wasu\"\nko (2) \"yankewa\" a ishara ce ta dakatar da wani abu. AT: \"dakatar da duk\nwaɗanda ke fadan wasu\" (Duba: figs_metaphor"
},
{
"title": "kowanne harshe ya riƙa faɗin manyan abubuwa",
"body": "Anan \"kowane harshe\" yana wakiltar duk mutumin da yake shelar manyan abubuwa. AT: \"duk mutumin da yake alfahari\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "wane ne zai zama gwani a bisanmu?",
"body": "An yi wannan tambayar ta lafazin ne don jaddada cewa sun yi imani babu wanda zai iya mulkar su. Ana iya fassara shi azaman bayani. AT: \"babu wanda zai iya mulkin mu!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]