rachelua_ha_psa_tn_l3/91/08.txt

14 lines
597 B
Plaintext

[
{
"title": "Zaka duba ne kawai kaga ... hukuncin da za'a yiwa miyagu",
"body": "\"Kai da kanka ba zaka sha wahala ba, amma za ka kalla ka mai da hankali, kuma za ka gani\" ... \"yadda Allah ke hukunta miyagu\" (Gain: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Yahweh ne mafakata",
"body": "\"Yahweh shine wanda na kan je sa'ad da ina bukata wani da zai kare ni\" (Gani: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Kuma ka maida Maɗaukaki mafakarka",
"body": "\"Ya kamata ka maida Maɗaukaki mafakarka kuma.\" Marubucin zabura ya tsaya da magana da Allah kuma yana magana da mai karatu. "
}
]