10 lines
636 B
Plaintext
10 lines
636 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Zai yiwu Allah ya shirya teburi a cikin jeji?",
|
|
"body": "Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: \"Ba mu yi imani cewa Allah da\ngaske zai iya shimfida mana tebur a jeji ba!\" ko \"Allah, ka gwada mana cewa da gaske kana iya\nshimfida mana tebur a cikin jeji!\" (Duba: figs_rquestion)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Amma zai yiwu ya bada gurasa kuma? Zai iya tanada nama domin mutanensa?",
|
|
"body": "Mutane suna yi wa Allah dariya don ya wulakanta shi da waɗannan tambayoyin. AT: \"Amma ba za mu yarda cewa zai iya ba mu burodi ba ko kuma ya samar da nama ga\nmutanensa har sai mun ga yana yi.\" (Duba: figs_rquestion)"
|
|
}
|
|
] |