rachelua_ha_psa_tn_l3/74/03.txt

10 lines
258 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Waɗannan ayoyin suna bayanin ainihin abin da ya faru, hari na zahiri a kan haikalin Isra'ila a\nYerusalem."
},
{
"title": "sun yi ruri",
"body": "Abokan hamayyar suna ihu da ƙarfi da babbar nasara."
}
]