rachelua_ha_psa_tn_l3/74/01.txt

18 lines
769 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya Allah, don me ka yashe mu har abada?",
"body": "Ana iya fassara wannan azaman bayani. \"naku har abada\" AT: \"Allah, ba mu yi wani laifi ba, amma ka ƙi mu har abada!\" (Duba: figa_rquestion)"
},
{
"title": "Don me fushin ka yayi ƙuna a kan tumakin makiyayarka?",
"body": "Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: \"Mu ne waɗanda kuka yi alƙawarin\nkulawa da su, kuma ba mu yi laifin komai ba, amma yanzu kuna fushi da mu!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "tumakin makiyayarka",
"body": "Asaf yayi magana game da mutanen Isra'ila kamar tumaki. AT: \"akan Isra'ila,\nwaɗancan kamar tumakin da kuka ke kiwon su a wurin kiwo\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zama abin gãdonka",
"body": "\"naku har abada\""
}
]