rachelua_ha_psa_tn_l3/73/27.txt

6 lines
199 B
Plaintext

[
{
"title": "Waɗanda suke nesa da kai",
"body": "A nan an kwatanta ra'ayin nisantar Allah da rashin son yi masa biyayya. AT:\n\"Waɗanda ba sa son yi muku biyayya\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]