rachelua_ha_psa_tn_l3/73/25.txt

10 lines
431 B
Plaintext

[
{
"title": "Wa nake da shi a sama in ba kai ba?",
"body": "Kuna iya fassara wannan azaman bayani. AT: \"Babu wani a wurina a sama sai\nku!\" ko \"Kai kadai nake da shi a sama\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Jikina da zuciyata sun yi sanyi",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya. Tare suna wakiltar mutum dukka.\nAT: \"Jikina da hankalina\" (Duba: figs_doublet da figs_merism)"
}
]