rachelua_ha_psa_tn_l3/73/18.txt

10 lines
398 B
Plaintext

[
{
"title": "Yadda suka zama jeji farat ɗaya",
"body": "Kalmar \"jeji\" wani magana ne ga mutumin da ya rasa komai mai kyau. AT: \"Da sauri aka\nhallakar da su\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Sun zama kamar mafarki bayan da mutum ya farka",
"body": "Miyagu ba za su daɗe kamar abin da mutum ya gani a mafarki ba. Yana bacewa da zarar\nmutum ya farka. (Duba: figs_simile)"
}
]