rachelua_ha_psa_tn_l3/73/10.txt

10 lines
567 B
Plaintext

[
{
"title": "isassun ruwaye sun cika kwararo",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"Mutanen Allah suna sauraro da kyau ga maganganun mugayen\nmutane\" ko 2) \"miyagu suna da yalwar abinci da za su ci da ruwan inabin da za su sha\""
},
{
"title": "Ta yaya Allah ya sani? Akwai wani sani a wurin maɗaukaki?",
"body": "Wadannan tambayoyin na zance shine nuna raini ga Allah. Wadannan tambayoyin ana iya\nfassara su azaman maganganu. AT: \"Tabbas Allah bai san abin da muke yi ba.\nMaɗaukaki ba shi da masaniya game da shi.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]